iqna

IQNA

yahudawan sahyuniya
Halin da ake ciki a Falasdinu
Gaza (IQNA) Da misalin karfe 7:00 na safe ne dai aka fara aiwatar da shirin tsagaita wuta na wucin gadi a yankin Zirin Gaza tsakanin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas da gwamnatin Sahayoniyya, kuma kafin wannan lokacin sojojin yahudawan sahyuniya sun tsananta kai hare-hare a wasu sassan yankin na zirin Gaza.
Lambar Labari: 3490197    Ranar Watsawa : 2023/11/24

Beirut (IQNA) A cikin wata sanarwa da ta fitar, kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta kasar Lebanon ta tabbatar da shahadar mambobi 5 na wannan yunkuri da suka hada da dan jagoran bangaren masu biyayya ga titin majalisar dokokin Lebanon bayan harin da gwamnatin sahyoniyawan ta kai.
Lambar Labari: 3490196    Ranar Watsawa : 2023/11/23

Jakarta (IQNA) Al'ummar Indonesiya sun goyi bayan fatawar majalisar malamai ta wannan kasa tare da kauracewa kayayyakin gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3490150    Ranar Watsawa : 2023/11/14

Sayyid Hasan Nasrallah
Beirut (IQNA) A jawabin da babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya yi a daren yau na maulidin manzon Allah (S.A.W) da Imam Jafar Sadiq (AS) ya bayyana cewa: daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan yana nufin yin watsi da Palastinu da karfafa makiya.
Lambar Labari: 3489917    Ranar Watsawa : 2023/10/03

Tehran (IQNA) A ci gaba da mayar da martani kan sabbin hare-haren da gwamnatin sahyoniyawa ta kai a zirin Gaza, gwagwarmayar Palasdinawa ta kai hari kan Tel Aviv da ma matsugunan yahudawan sahyoniyawan Gaza da makaman roka.
Lambar Labari: 3489125    Ranar Watsawa : 2023/05/11

Tehran (IQNA)  A ci gaba da hare-haren da sojoji da mamaya na gwamnatin yahudawan sahyoniya suka kai a yankuna daban-daban na yammacin gabar kogin Jordan a jiya, Falasdinawa 4 ne suka yi shahada tare da jikkata wasu da dama tare da kame su.
Lambar Labari: 3489092    Ranar Watsawa : 2023/05/05

Tehran (IQNA) Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Islama ta Hamas Ismail Haniyeh tare da tawagar sun gana da Seyed Hassan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon a birnin Beirut.
Lambar Labari: 3487456    Ranar Watsawa : 2022/06/23

Tehran (IQNA) A yayin da yake mayar da martani kan shahadar wani matashin Bafalasdine da yahudawa suka harbe a gabashin birnin Kudus, Firaministan Palasdinawa ya ce Isra'ila na amfani da batun yakin Ukraine saboda dalilain siyasa alhali tana kashe Falastinawa.
Lambar Labari: 3487021    Ranar Watsawa : 2022/03/07

Tehran (IQNA) A jiya Talata sojojin gwamnatin Isra'ila sun hana ci gaba da gudanar da ayyukan kwamitin sake gina birnin Hebron wajen gyara masallacin Annabi Ibrahim (AS) da ke birnin Alkhalil a Falastinu.
Lambar Labari: 3486659    Ranar Watsawa : 2021/12/08

Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin Quds mai alfarma tare da keta alfamar masallacin.
Lambar Labari: 3486109    Ranar Watsawa : 2021/07/15

Tehran (IQNA) akalla yahudawan Isra'ila 44 ne suka rasa ransu wasu kuma kimanin 150 suka samu raunuka sakamakon wani turmutsutsu da ya faru a wani wurin ibadar yahuadawa a yau.
Lambar Labari: 3485861    Ranar Watsawa : 2021/04/30

Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya ‘yan share wuri zauna sun kutsa kai a cikin masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485206    Ranar Watsawa : 2020/09/21

Tehran IQNA, Hamas ta bayyana cewa makirci da ha’inci na sarakunan larabawa ba zai iya karya gwiwar al’ummar falastinu ba.
Lambar Labari: 3485181    Ranar Watsawa : 2020/09/13

Tehran (IQNA) Kalaman da limamin masallacin Haramin makka mai alfarma Abdulrahman Sudais ya yi na neman halasta kulla alaka da yahudawan Isra’ila, sun bar baya da kura.
Lambar Labari: 3485157    Ranar Watsawa : 2020/09/06

Tehran (IQNA) dubban yahudawa ne suke ci gaba da gudanar da zanga-zanga a cikin birnin quds domin nuna adawa da gwamnatin Netanyahu.
Lambar Labari: 3485093    Ranar Watsawa : 2020/08/16

Tehran (IQNA)n kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa harbe-harben da aka ji daga bangaren makiya ne.
Lambar Labari: 3485028    Ranar Watsawa : 2020/07/27

Tehran (IQNA) yahudawa sun yi amfani da karfi kan falastinawa masu jerin gwanon lumana.
Lambar Labari: 3485021    Ranar Watsawa : 2020/07/25

Tehran (IQNA) wasu gungun yahudawan sahyuniya sun kutsa kai a cikin masallacin aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3484920    Ranar Watsawa : 2020/06/23

Teran (IQNA a yau ne ake cika shekaru talatin da tara da shahadar tsohon ministan taron kasar Iran Mostafa Chamran.
Lambar Labari: 3484909    Ranar Watsawa : 2020/06/20

Yahudawan sahyuniya 1400 ne suka kutsa kai a cikin hubbaren annabi Yusuf (AS) a gabashin Nablus.
Lambar Labari: 3484281    Ranar Watsawa : 2019/11/28